iqna

IQNA

mawuyacin hali
Me Kur’ani Ke Cewa (29)
TEHRAN (IQNA) – An dora wa manzannin Allah guda biyu alhakin gudanar da wani muhimmin aiki a cikin mawuyacin hali . Aka ce musu: “Kada ku ji tsoro in kasance tare da ku.”
Lambar Labari: 3487838    Ranar Watsawa : 2022/09/11

Tehran (IQNA) a cikin shekarun baya-bayan nan gwamnatin kasar China tana daukar matakai na takura wa musulmin Uyghur na kasar da suna yaki da tsatsauran ra’ayi.
Lambar Labari: 3485675    Ranar Watsawa : 2021/02/21

Tehran (IQNA) Ba’amurke masani kan harkokin siyasar yankin gabas ta tsakiya ya bayyana cewa, akwai abubuwa da Saudiyya take ji am tsoro idan aka kawo karshen yakin Yemen.
Lambar Labari: 3485624    Ranar Watsawa : 2021/02/06

Tehran Majalisar dinkin duniya ta bayar da rahoton cewa, akwai babbar barazanar yunwa da ke a kasar Yemen, da ke bukatar daukar matakin gaggawa.
Lambar Labari: 3485549    Ranar Watsawa : 2021/01/12

Tehran (IQNA) cibiyar agaji ta musulmin kasar Amurka za a ta taimaka al’ummar Yemen da kayan abinci da magunguna da zai kan dala miliyan goma.
Lambar Labari: 3484971    Ranar Watsawa : 2020/07/10

Tehran (IQNA) Kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya yi Allawadai da yadda wasu gwamnatoci ke gallaza wa jama’a da sunan yaki da corona.
Lambar Labari: 3484753    Ranar Watsawa : 2020/04/28

Bangaren kasa da kasa, kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta yi tir da Allawadai da hare-haren da aka kai a kasar Sri Lanka a yau tare da kashe fararen hula.
Lambar Labari: 3483564    Ranar Watsawa : 2019/04/21